Yadda wasu rukunin ɗaliban Makarantan NURUT TILAWAH INTERNATIONAL SCHOOL ZARIA. Makarantar Haddar Al'kur'ani Mai Girma, dake Garin Kabama, a Karaman Hukumar Sabon garin Zariya Suke Gudanar da Aikin Umrah a ƙasa Mai Tsarki.”
“Wakilin Jaridar MAHANGA HAUSA yace; hukumar Makarantanne suka biya musu takanas har zuwa ƙasa mai tsarki.”
Bugu da ƙari daga cikin haziƙan Ɗaliban Makarantan ne suka samu wannan dama na zuwa ƙasa mai tsarki don yin aikin Umrah.”
Jaridar Mahanga Hausa
0 Comments
Post a Comment