Takardar tabbatar da cire Qaribu daga Shugaban Qadiriyyah na Afrika
Wannan Takarda da kuke gani itace babbar sheda ta cire Qaribu daga Shugaban Qadiriyyah na Afrika.
Domin dai wannan takarda ta fito ne daga wajen shi Qaribu ya tabbatar da wanda aka naÉ—a É—in a Aljeriya
Gidan Radiyo Freedom Kano suma sun buga wannan labari na cire Qaribun, kuma Ibrahim Isah Shugaban majalisar ƙoli ta Qadiriyyah ya shaidawa Freedom cewa fa an cire Qaribun.
Ga takarda nan ku karanta ku gani da kanku.
0 Comments
Post a Comment