Kayi fafutuka wurin neman Ilimi, domin samun ingancin rayuwa. Lallai Ilimi abune mai kyawun gaske.


Haqiqah akwai kyakkyawar alaqah tsakanin Ilimi da hankali, ta yadda kowannensu ke taimakawa wajen cigaba.

Babban dalilin kafuwar gwamnati ta kowace iri ce, shi ne samar da ilimi wace itace ginshikin Rayuwan Dan Adam, sannan Tsaro wanda shike samar da yancin Dan Adam da walwalansa, 


 Najeriya ba ta da yawan sojoji   Samar da karin Jami'an Tsaro da karo makamai na zamani. 

Zai bama kasar ta Nigeriya cikakken tsaro, kuma abatun tsaron yana daya daga cikin kafuwar wannan Gwamnatin.


Noma tushen arziki tsarin zaibama yan Nigeriya musamman ma matasan mu, samun abinyi batare da sunjira Gwamnati ta daukesu aikin albashiba. 


Tsarin zai bama duk wani Dan Nigeriya daman cin gashin kansa kuma Tattalin Arzikin 


 Nigeriya zata far fado daga ha'ula'in da wasu  shuwagabanni baya suka sakata ciki.


Lafiya itace Uwa Uba  ga Dan Adam tsarin  health Insurance zaibama duk wani Dan Nigeriya daman rage Radadin neman lafiya ga masu lalurori na Rashin lafiya. 


Al'umma Nigeriya zasuyi maraba da wannan tsari da Kara inganta asibitocin Gwamnatin Tarayya da kayan aiki na zamani. 

Dr Rabi'u Musa kwankwaso shine zababbe kuma wanda yacancanci zama Shugaban kasa.

NNPP NNPP ...

*BBFARI SARDAUNA*



*Abin mamaki ga halin Yan siyasar Arewa 


Sanata Rochas okorocha ya taimaki Arewa da dukiyarsa tun ma bai shiga siyasa bah, yadda ya gina Makarantu masu inganchi yadda marayu da ya'yan talakawa dayawa suka samu ilimi Mai kyau  Kuma kyauta 


Amma da gwamnoni Arewa Suka tashi Mika Sunan mutum Uku ga Shugaban kasa ba sunansa a sunayen baki daya balle su zabeshi a filin zabe 


Bola Tinubu da sukayiwa Mutanen Arewa wulakanchi lokachin Yana Gwamnan Lagos saboda ya taya su siyasa a 2015 sun taru sunaso yachi zabe 


Yanzu wane darasi gwamnoni Arewa suke nunawa manyan Yan siyasa dake Sauran yankuna game da Arewa?


Allah ya kyauta