JAGORAN PDP DA MAGOYA BAYAN SHI A MAZABAR MASARI SUN KOMA NNPP


JIGON PDP TARE DA JAMA'AR SHI A MASARI WARD SAGIR DANBABA  SUN YO FARIN DANGO ZUWA NNPP MAI KAYAN MARMARI A YAU AMMA SU WANKA SUN BADA KATIN SU NA PDP  AN BASU NA NNPP.


 TA HANNUN COORDINATORS  NA HON. JA'AFAR ALIYU MALUMFASHI NA KAFUR LG DA MASARI WARD, WANNAN NASARA CE BABBA GARE MU, ALLAH YA KARA BAMU NASARAR, Amin.


Comrade Yusuf Dankanjiba

Kwankwasiyya Reporters

Katsina state chapter