Da dumi'dumi: Kwankwaso Yace 'yan Nageriya su kwantar da hankalinsu zai Chanja masu tsofaffin ku'da'den da Sabbi idan ya zama Shugaban Kasar Nageriya.
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar NNPP Engr Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce 'yan Nageriya su kwantar da hankalinsu zai canza masu kudaden su da sababbin ku'di idan ya zama shugaban kasar Nageriya a zaben 2023.
Rahotonni ya nuna cewa 'Yan Nageriya na cikin wani hali mara kyau Sakamakon wannan chanjin ku'di musamman Yan Arewacin Nageriya Dake kauyaku.
Sanata Rabi'u Kwankwaso na cigaba da samun karbuwa a idon Al'ummar Nageriya.
0 Comments
Post a Comment