1. Kaso 85 na magoya bayan Atiku suna son sa ne saboda kudinsa.

Yayinda Kaso 95  na magoya bayan Kwankwaso suna son sa ne saboda cancantar sa da gamsuwa da su kayi da salon Jagorancin sa.


2. Atiku Abubakar Mai ra'ayin Jari-Hujja   ne ta fannin tattalin arziki da siyasa (Capitalism),  

Yayinda shi Kuma Kwankwaso Yana da ra'ayin tabbatar da daidaito tsakanin talaka da mai kudi ta fannin tattalin arziki da siyasa(Socialism).


3. Atiku Abubakar Yana da ra'ayin siyasar Kudi, a tunaninsa kudi zai iya yin komai a siyasa, yayinda shi Kuma Kwankwaso ya ke da ra'ayin siyasar kyatatawa al'umma da yin aiki tukuru da nuna kulawa ga al'umma.


4. Atiku dan siyasar Takara ne kawai, saï lokacin Takara kawai yake shiga siyasa.

Yayinda shi Kuma Kwankwaso Cikakken Dan siyasa ne da ya yadda siyasa aikin sa ce a ko da yaushe.


5. Atiku dan takarar Manya ne ma'ana élites,

Yayinda shi Kuma Kwankwaso dan takarar talakawa ne.


6. Atiku mai ra'ayin rayuwar turawan yamma ne yayinda shi Kuma Kwankwaso yake da ra'ayin Yan kishin Africa.


Zabi ya rage na Yan Nigeria...

Daga

Comrade Ghali Basaf