RUNDUNAR 'Yan Sandan Jihar Kano takama wani mutum da laifin yin yunkuri belin na wani mutum me yin garkuwa da mutane a jahar


 An Kama Wanda Ya Kaiwa Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano Cin Hancin Naira Milyan Daya Domin A Saki Wani Mai Garkuwa Da Mutane Da Yake Tsare

Ya kai da nufin a karɓi wannan cin hanci a saki ɗan uwan sa domin ci gaba da sana'ar sa ta garkuwa da mutane, sai yan sanda suka yi ram da shi inda shima suka sa shi a magarƙama.



Waɗannan mutane sun dade suna cutar da Al'ummar mu, Allah ya ƙara tona masu asiri